Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bo'aza kuwa ya auri Rut, ta zama matarsa. Ya kuma shiga wurinta, Ubangiji kuwa ya sa ta yi ciki, ta haifa masa ɗa.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:13 a cikin mahallin