Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tsakar dare, sai mutumin ya farka a firgice, ya juya, sai ga mace kwance a wajen ƙafafunsa.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:8 a cikin mahallin