Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Bo'aza ya ci ya sha yana cikin jin daɗi, sai ya je ya kwanta kusa da tsibin tsabar sha'ir. Sa'an nan Rut ta tafi a hankali, ta buɗe mayafin da ya rufa da shi wajen ƙafafunsa, ta kwanta a ciki.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:7 a cikin mahallin