Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ki yi wanka, ki shafa man ƙanshi, ki yafa tufafinki na ado, ki tafi masussukar, amma kada ki bari ya san zuwanki, sai bayan da ya riga ya ci ya sha.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:3 a cikin mahallin