Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bo'aza ya ce mata, “Kawo mayafinki, ki shimfiɗa shi.” Sai ta shimfiɗa mayafin, ya zuba mata sha'ir ya kusa garwa huɗu ya aza mata a kā. Sa'an nan ta koma gari.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:15 a cikin mahallin