Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki dakata nan sai gobe, da safe za mu gani, idan shi zai cika wajibin dangi na kusa a gare ki. Idan ya cika, to, da kyau, amma idan bai cika ba, na rantse da Allah mai rai, zan cika wajibin dangi na kusa a gare ki. Ki kwanta sai da safe.”

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:13 a cikin mahallin