Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gaskiya ce, ni dangi na kusa ne, amma akwai wanda yake dangi na kusa fiye da ni.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:12 a cikin mahallin