Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Ubangiji ya sa miki albarka 'yata, yanzu kin nuna alheri mafi girma fiye da na dā da yake ba ki nemi saurayi, matalauci ko attajiri ba.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:10 a cikin mahallin