Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki kula da gonar da suke girbi, ki bi su. Ga shi, na riga na umarci barorina kada su dame ki. Sa'ad da kika ji ƙishirwa, sai ki tafi ki sha ruwa a tuluna, wanda barorin suka ɗebo.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:9 a cikin mahallin