Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ita ce ta ce mana, ‘In kun yarda, ku bar ni in bi bayan masu girbin, ina kala.’ Haka ta yi ta kala tun da sassafe har yanzu ba hutu, sai dai 'yar shaƙatawar da ta yi kaɗan.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:7 a cikin mahallin