Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Surukarta kuma ta ce mata, “A ina kika yi kala yau? A gonar wa kika yi aiki? Albarka ta tabbata ga wannan mutum wanda ya kula da ke.”Sai ta faɗa mata sunan mutumin da ta yi kala a gonarsa, ta ce, “Sunan mutumin da na yi kala a gonarsa yau, Bo'aza.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:19 a cikin mahallin