Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a hanya, sai Na'omi ta ce wa surukanta, “Bari ko waccenku ta koma gidan iyayenta. Ubangiji ya yi muku alheri kamar yadda kuka yi mini alheri, ni da marigayan.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:8 a cikin mahallin