Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Oba 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan ɓarayi sun shiga gidanki,Idan kuma 'yan fashi sun shigagidanki da dare,Yaya za su washe ki?Za su sace abin da ya ishe su nekaɗai,Idan kuma ɓarayin 'ya'yan inabisun shiga gonar inabinki,Za su bar miki kala kurum.

Karanta cikakken babi Oba 1

gani Oba 1:5 a cikin mahallin