Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Oba 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba daidai ba ne ka yi murnaSaboda wahalar da ta samiɗan'uwanka.Ba daidai ba ne ka yi farin cikiSaboda halakar mutanen Yahuza.Ba daidai ba ne ka yi musu dariyaA ranar wahalarsu.

Karanta cikakken babi Oba 1

gani Oba 1:12 a cikin mahallin