Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Oba 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annabcin Obadiya ke nan.Wannan shi ne abin da Ubangiji Allah ya ce a kan al'ummar Edom.Ubangiji ya aiki manzonsa wurinsauran al'umma,Mun kuwa ji saƙonsa cewa,“Ku zo! Mu tafi mu yi yaƙi daEdom!”

Karanta cikakken babi Oba 1

gani Oba 1:1 a cikin mahallin