Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yeshuwa, da Bani, da Kadmiyel, da Shebaniya, da Bunni, da Sherebiya, da Bani, da Kenani suka tsaya a kan dakalin Lawiyawa, suka ta da murya da ƙarfi ga Ubangiji Allahnsu.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:4 a cikin mahallin