Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka sa sun ci al'ummai da mulkoki da yaƙi,Ƙasashen da suke maƙwabtaka da tasu.Suka ci ƙasar Sihon, Sarkin Heshbon,Da ƙasar Bashan, inda Og yake sarki.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:22 a cikin mahallin