Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi hanya ta cikin teku domin jama'arka,Ka sa su bi ta ciki a kan sandararriyar ƙasa.Ka sa waɗanda suke fafararsu suka hallaka cikin zurfin teku,Suka nutse kamar dutse.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:11 a cikin mahallin