Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta ashirin da huɗu ga watan nan, sai jama'ar Isra'ila suka taru, suna azumi, suna saye da tufafin makoki, suna zuba toka a kansu.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:1 a cikin mahallin