Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 8:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ezra, magatakarda, ya tsaya a wani dakali na itace, wanda suka shirya musamman domin wannan hidima. Sai Mattitiya, da Shema, da Anaya, da Uriya, da Hilkaya, da Ma'aseya, suka tsaya a wajen damansa, a wajen hagunsa kuwa Fedaiya, da Mishayel, da Malkiya, da Hashum, da Hashbaddana, da Zakariya, da Meshullam suka tsaya.

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:4 a cikin mahallin