Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lawiyawa kuma suka bi suna rarrashin jama'a, suna cewa, “Ku yi shiru, gama wannan rana tsattsarka ce, kada ku yi baƙin ciki.”

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:11 a cikin mahallin