Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 7:66-69 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jimillar waɗanda suka komo duka su dubu arba'in da dubu biyu da ɗari uku da sittin ne (42,360)barorinsu mata da maza, waɗanda yawansu ya kai dubu bakwai da ɗari uku da talatin da bakwai (7,337)mawaƙa ɗari biyu da arba'in da biyar mata da mazadawakansu kuma ɗari bakwai da talatin da shida nealfadaransu kuma ɗari biyu da arba'in da biyar neraƙumansu ɗari huɗu da talatin da biyar nejakunansu dubu shida da ɗari bakwai da ashirin (6,720)

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:66-69 a cikin mahallin