Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da yake cikin wasiƙar, “Geshem ya faɗa mini, ana ta ji jita jita wurin maƙwabta, cewa kai da Yahuduwa kuna niyyar tayarwar, don haka kake ginin garun, kana so kuma ka naɗa kanka sarki.

Karanta cikakken babi Neh 6

gani Neh 6:6 a cikin mahallin