Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na aika musu da manzanni, na ce, “Ina fama da babban aiki, ba ni da damar zuwa wurinku. Don me zan bar aiki in gangaro zuwa wurinku?”

Karanta cikakken babi Neh 6

gani Neh 6:3 a cikin mahallin