Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane da yawa a Yahuza sun rantse za su goyi bayan Tobiya, domin ya auri 'yar Shekaniya, ɗan Ara. Ɗansa kuma, wato Yohenan, ya auri 'yar Meshullam, ɗan Berikiya.

Karanta cikakken babi Neh 6

gani Neh 6:18 a cikin mahallin