Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, mu da su dangin juna ne, 'ya'yanmu da nasu kuma ɗaya ne, duka da haka muna tilasta wa 'ya'yanmu mata da maza su zama bayi. Har ma waɗansu daga cikin 'ya'yanmu mata an riga an bautar da su, amma ba mu da iko mu ce kome, domin gonakinmu da gonakin inabinmu suna a hannun waɗansu mutane.”

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:5 a cikin mahallin