Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka riga ni mulki sun nawaita wa mutane. Sun yi ta karɓar abinci da ruwan inabi daga gare su, banda shekel arba'in kowace rana domin abinci da ruwan inabi. Har ma barorin masu mulki sun nawaya wa mutane. Amma ni ban yi haka ba, saboda ina tsoron Allah.

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:15 a cikin mahallin