Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi magana a gaban 'yan'uwansa da sojojin Samariya ya ce, “Mene ne waɗannan Yahudawa kumamai suke yi? Za su mai da abubuwa yadda suka a dā ne? Za su miƙa hadayu ne? Za su gama ginin a rana ɗaya ne? Za su iya samun duwatsun gini daga tsibin matattun duwatsu?”

Karanta cikakken babi Neh 4

gani Neh 4:2 a cikin mahallin