Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kusa da su kuma, sai Meremot ɗan Uriya, wato jīkan Hakkoz ya yi gyare-gyare.Kusa da shi kuma sai Meshullam ɗan Berikiya jikan Meshezabel ya yi gyare-gyare.Kusa da shi kuma sai Zadok ɗan Ba'ana ya yi gyare-gyare.

Karanta cikakken babi Neh 3

gani Neh 3:4 a cikin mahallin