Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansa kuma Nehemiya, ɗan Azbuk, mai mulkin yankin Bet-zur ya yi gyare-gyare, har zuwa wani wuri daura da kabarin Dawuda, har zuwa haƙaƙƙen tafki da gidan masu tsaro.

Karanta cikakken babi Neh 3

gani Neh 3:16 a cikin mahallin