Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma faɗa musu yadda Allah yana tare da ni, ya kuma taimake ni, da maganar da sarki ya faɗa mini.Sai suka ce, “Mu tashi, mu kama gini.” Suka himmatu su yi wannan aiki nagari.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:18 a cikin mahallin