Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabanni ba su san inda na tafi, ko abin da na yi ba, gama ban riga na faɗa wa Yahudawa, da firistoci, da manyan gari, da shugabanni, da sauran waɗanda za su yi aikin ba.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:16 a cikin mahallin