Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa ina riƙe da finjalin sarki. Wata rana a watan Nisan, a shekara ta ashirin ta sarautar sarki Artashate, sa'ad da na kai masa ruwan inabi, sai na ɗauki ruwan inabin, na ba shi. Ni ban taɓa ɓata fuskata a gabansa a dā ba, sai wannan karo.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:1 a cikin mahallin