Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na tsauta musu, na ce, “Me ya sa kuka kwana a bayan garu? Idan kun ƙara yin haka zan kama ku.” Tun daga wannan lokaci ba su ƙara zuwa a ranar Asabar ba.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:21 a cikin mahallin