Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ba su taryi jama'ar Isra'ila da abinci da abin sha ba, amma suka yi ijara da Bal'amu ya zo ya la'anta musu su, amma Allahnmu ya juyar da la'anar ta zama albarka.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:2 a cikin mahallin