Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 12:12-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin Yoyakim babban firist, waɗannan su ne shugabannin iyalin firistoci,na wajen Seraiya, Meraiya nena wajen Irmiya, Hananiya nena wajen Ezra, Meshullam nena wajen Amariya, Yehohanan nena wajen Malluki, Jonatan nena wajen Shebaniya, Yusufu nena wajen Harim, Adana nena wajen Merayot, Helkai nena wajen Iddo, Zakariya nena wajen Ginneton, Meshullam nena wajen Abaija, Zikri nena wajen Miniyamin da Mowadiya, Filtai nena wajen Bilga, Shimeya nena wajen Shemaiya, Yehonatan nena wajen Yoyarib, Mattenai nena wajen Yedaiya, Uzzi nena wajen Sallai, Kallai nena wajen Amok, Eber nena wajen Hilkiya, Hashabiya nena wajen Yedaiya, Netanel ne

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:12-21 a cikin mahallin