Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin jama'a kuwa suka zauna a Urushalima. Sauran jama'a kuma suka jefa kuri'a don a sami mutum guda daga cikin goma wanda zai zauna a Urushalima, wato tsattsarkan birni, sauran tara kuwa su yi zamansu a sauran garuruwa.

Karanta cikakken babi Neh 11

gani Neh 11:1 a cikin mahallin