Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 10:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kuma mutanen ƙasar sun kawo kayayyaki da hatsi don sayarwa a ranar Asabar, ba za mu saya ba, ko kuma a wata tsattsarkar rana.“A kowace shekara ta bakwai ba za mu girbe amfanin gonakinmu ba, za mu kuma yafe kowane irin bashi.

Karanta cikakken babi Neh 10

gani Neh 10:31 a cikin mahallin