Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 10:14-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin jama'a kuwa, su ne Farosh, da Fahat-mowab,Elam, da Zattu, da Bani,Bunni, da Azgad, da Bebai,Adonaija, da Bigwai, da Adin,Ater, da Hezekiya, da Azzur,Hodiya, da Hashum, da Bezai,Harif, da Anatot, da Nebai,Magfiyash, da Meshullam, da Hezir,Meshezabel, da Zadok, da Yadduwa,Felatiya, da Hanan, da Anaya,Hosheya, da Hananiya, da Hasshub,Hallohesh, da Filha, da Shobek,Rehum, da Hashabna, da Ma'aseya,Ahaija, da Hanan, da Anan,Malluki, da Harim, da Ba'ana.

Karanta cikakken babi Neh 10

gani Neh 10:14-27 a cikin mahallin