Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ina roƙonka ka kasa kunne, ka kuma buɗe idanunka, ka ji addu'ar bawanka, wadda nake yi a gabanka dare da rana saboda bayinka, mutanen Isra'ila. Ina hurta zunubanmu, mu mutanen Isra'ila, da muka yi maka. Ni da gidan ubana mun yi zunubi.

Karanta cikakken babi Neh 1

gani Neh 1:6 a cikin mahallin