Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce mini, “Waɗanda suka tsira, suka koma daga zaman talala, da suke can lardin, suna cikin wahala ƙwarai, suna kuma shan kunya. Garun Urushalima kuma ya rushe, ƙofofi sun ƙone.”

Karanta cikakken babi Neh 1

gani Neh 1:3 a cikin mahallin