A can wuta za ta cinye ki,Takobi zai sare ki,Zai cinye ki kamar fara.Ki riɓaɓɓanya kamar fara.Ki kuma riɓaɓɓanya kamar ɗango.