Sojojinki kamar mata suke atsakiyarki!An buɗe wa maƙiyanki ƙofofinƙasarki.Wuta za ta cinye madogaranƙofofinki.