Zaki ya kashe abin da ya ishikwiyakwiyansa.Ya kaso wa zakanyarsa abin da yaishe ta.Ya cika kogonsa da ganima.