Za ku shuka, amma ba za ku girbe ba.Za ku matse 'ya'yan zaitun, ammaba za ku shafa mansa ba,Za ku kuma matse 'ya'yan inabi,amma ba za ku sha ruwansa ba.