Zai zama salamarmu.Sa'ad da kuma Assuriyawa za sukawo mana yaƙi,Za su tattake kagaranmu,Za mu sa makiyaya bakwai dashugabanni takwas su yi gāba dasu.