Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa zai tashi ya ciyar dagarkensa da ƙarfin Ubangiji,Da ɗaukakar sunan UbangijiAllahnsa.Za su kuwa zauna lafiya,Gama zai zama mai girma cikinduniya duka.

Karanta cikakken babi Mika 5

gani Mika 5:4 a cikin mahallin