Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku da kuke yi mini biyayya, ikon cetona zai fito muku kamar rana. Zai kawo warkarwa kamar hasken rana. Za ku fita kuna tsalle kamar 'yan maruƙan da aka fisshe su daga garke.

Karanta cikakken babi Mal 4

gani Mal 4:2 a cikin mahallin