Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Zan zo wurinku domin in yi shari'a. Nan da nan zan tabbatar da laifin masu yin sihiri, da na mazinata, da na masu shaidar zur, da na masu zaluntar ma'aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu, da baƙi, da waɗanda ba su ganin girmana.”

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:5 a cikin mahallin