Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan wannan ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya amsa, ya ce, “Zan aiki manzona don ya shirya mini hanya, sa'an nan Ubangiji wanda kuke nema zai zo farat ɗaya a cikin Haikalinsa. Manzon da kuke sa zuciyar zuwansa, yana zuwa, zai yi shelar alkawarina.”

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:1 a cikin mahallin